Ana Azumin Bana Cikin Mawuyacin Hali
Manage episode 359003818 series 3311743
Matakin CBN na sauya fasalin Naira 1000, Naira 500 da Naira 200 na cigaba da shafar rayuwar 'yan Najeriya kai tsaye.
Shin kun san yadda 'yan Najeriya suka fara azumin watan Ramadan a cikin wannan yanayi?
Saurari shirin Najeriya A YAU domin sauraron irin halin da 'yan Najeriya masu yin suka tsinci kansu a shigowar azumin Ramadan.
561 episoder