Fadi-Tashin Gwamnoni Don Cin Zaben 2023
Manage episode 357498326 series 3311743
Gwamnonin da jam’iyyunsu ba su kai bantensu a jihoinsu ba a zaben shugaban kasa na fadi-tashin ganin ba a maimaita hakan ba a zaben gwamna da za a yi Ranar Asabar 11 ga Maris.
Anya wannan farga da gwamnonin suka yi bazata zama fargar jaji ba?
Shirin Najeriya A Yau ya dubi yadda gwamnonin da jam’iyyarsu ta fadi a jihohinsu a zaben shugaban kasa ke tunkarar zaben gwamna da ke tafe idan Allah Ya kai mu.
565 episoder