Shin Umarnin CBN Na Dawo Da Tsoffin Kudi Ya Yi Tasiri?
Manage episode 359060472 series 3311743
Ranar Juma’a 24 ga Maris Babban bankin Najeriya CBN ya fara sakarwa bankunan kasar tsabar kudi, kuma ya umarcesu su yi aiki a ranakun Asabar da Lahadi.
Shin matakin da babban Bankin ya dauka ya yi tasiri?
Ku biyo shirin namu na yau ku ji halin da ake ciki a Najeriya dangane da samun tsabar kudi a sassa daban daban na kasar.
548 episoder