Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani.
…
continue reading
Nuestra visión es : Establecer el Reino de Dios.
…
continue reading
Tentang hari lalu, hari ini, mungkin bisa juga tentang hari nanti.
…
continue reading
Sebuah podcast bebas gak jelas yang insya allah update tiap minggu kalo ada ide. Kalo gak, yaudahlahya. Buat 17 tahun ke atas karena banyak bahasa kasar
…
continue reading
Welcome to Andrew Yau, where amazing things happen.
…
continue reading
1
Blissful Mom By Angel Yau
Soul Rich Woman, Instant Podcast Leader, Woman Leader, Life Coach on Wealth, Parenting and Relationships
Blissful Mom By Angel Yau
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 04, 2024
29:58
29:58
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:58
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Me Zai Faru Idan Aka Dawo Da Tallafin Man Fetur?
27:24
27:24
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
27:24
Send us a text Yayin da halin kuncin da ’yan Najeriya suke fama da shi yake karuwa, yawan masu kira da a dawo da tallafin man fetur ma sai karuwa yake yi. Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba: shin me zai faru idan da za a dawo da tallafin? Wanne hali tattalin arzikin Najeriya zai shiga? Shirin Najeriya A Yau zai yi kokarin amsa wadannan da ma wasu…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 03, 2024
29:57
29:57
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:57
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Abin Da Ya Sa Ake Yawan Samun Hadarin Kwalekwale A Neja
23:29
23:29
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
23:29
Send us a text Jihar Neja na cikin jihohin da aka fi samun hadarin kifewar kwalekwale a Najeriya. Hadari na baya-bayan nan shi ne wanda ya auku a Karamar Hukumar Mokwa, inda wani kwalekwale mai dauke da mutum sama da 100,000 ya yi alkafura. Shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne kan dalilan hadurran irin wannan da kuma mutanen da abin ya rutsa da su…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 02, 2024
29:55
29:55
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:55
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Oktoba 01, 2024
29:56
29:56
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:56
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Shaukin Ranar Samun ’Yancin Kai?
26:42
26:42
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
26:42
Send us a text A duk lokacin da bikin tunawa da Ranar Samun ’Yancin Kai ya zagayo, bisa al’ada, akan ga ’yan Najeriya suna farin ciki. Sai dai a wannan karon alamu na nuna abin ya sauya; ba kamar yadda aka saba gani a shekarun da suka gabata ba, mutane da dam aba su ma san ana yi ba. Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan dalilan da suka sa ’yan …
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 30, 2024
29:55
29:55
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:55
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
1
Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Habbaka Harshen Hausa
30:18
30:18
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
30:18
Send us a text Yau ce Ranar Fassara ta Duniya wadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware don jinjina ga ayyukan kwararrun da suke hada al'ummomi waje daya, da karfafa zaman lafiya da tsaro a duniya ta hanyar juya bayanai daga wani harshe zuwa wani. Albarkacin wannan rana, shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne kan irin gudunmawar da fassara ke bayarwa wa…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 27, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Rashin Aikin Yi Da Hanyoyin Magance Su A Najeriya.
25:31
25:31
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
25:31
Send us a text Rashin aikin yi na daya daga cikin manyan kalubalen da najeriya ke fuskanta a wannan lokaci, musamman la’akari da yanda ake cigaba da samun matasa dake da karfi a jika amma babu aikin yi. Hukumar kididdiga ta kasa ta fitar da bayanan dake baiyana cewa rashin aikin yi ya karu a najeriya da kaso 5.3 a farkon wannan shekarar, kazalika b…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 26, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Shin Karin Kudin Ruwa Zai Farfado Da Tattalin Arzikin Najeriya?
21:21
21:21
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
21:21
Send us a text A lokuta daban-daban, Babban Bankin Najeriya (CBN) kan ƙara kuɗin ruwa, ya kuma ce yana yin hakan ne da nufin daidaita tattalin arziki. Shin wanne irin tasiri wannan mataki yakan yi a kan tattalin arziƙin da ma rayuwar ’yan Najeriya? Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan wannan batu.…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 25, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 24, 2024
30:00
30:00
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
30:00
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Hakikanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Jihar Edo
24:01
24:01
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
24:01
Send us a text Duk da kokawa da ’yan Najeriya suke ci gaba da yi game da wahalhalun da suke sha wadanda suka zargi manufofin Gwamnatin Tarayya ta APC da haddasa musu, wasu sun ce bas u yi mamaki ba da al’ummar Jihar Edo suka zabi jam’iyyar. Sai dai kuma abin tambaya shi ne: mene ne hakikanin dalilinsu na yin haka? Shirin Najeriya A Yau zai yi binci…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 23, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
1
Alkiblar Da Edo Za Ta Fuskanta Bayan Zaben Monday Okpebholo
27:48
27:48
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
27:48
Send us a text A karshe dai Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ayyana Monday Okpebholo a matsayin zababben Gwamnan Jihar Edo. Ya yi nasarar lashe zaben da aka gudanar ranar Asabar ne dai bayan ya kayar da ’yan Takara 16. To ko me wannan nasara take nufi ga Jihar da al’ummarta? Wannan na cikin tambayoyin da shirin Najeriya a Yau zai amsa a wannan lokaci…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 20, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Turka-Turkar Da Ta Dabaibaye Zaben Jihar Edo
24:25
24:25
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
24:25
Send us a text Masu fashin baki sun nuna fargabar yiwuwar samun hatsaniya yayin zaben gwamna da za a gudanar a Jahar Edo ranar Asabar. Sai dai kuma al’ummar jIhar sun ce ko ana ha-maza-ha-mata za su fito su kada kuri’a. Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari ne a kan irin tanadin da masu ruwa da tsaki ke yi wa wannan zabe…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 19, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Matakan Da Wasu Al’ummomi Suke Dauka Don Guje Wa Ambaliyar Ruwa
21:43
21:43
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
21:43
Send us a text Wasu al’ummomi a Najeriya sun fara ɗaukar matakan kauce wa asarar da ambaliyar ruwa ka iya haifar musu idan aka buɗe Madatsar Ruwa ta Lagdo da ke Jamhuriyar Kamaru. A kwanan nan ne dai Hukumar da ke Kula da Albarkatun Ruwa ta Najeriya ta ce yankunan da ke gaɓar Kogin Binuwai a jihohi 11 na fuskantar barazanar ambaliyar. Shirin Najeri…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 18, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 17, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
‘Mun Yi Zaton Samun Sauki Da Zuwan Matatar Dangote’
22:55
22:55
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
22:55
Send us a text ‘Yan Najeriya sun yu ta sa ran zuwan matatar Dangote zai samar da saukin wahalhalun man fetur. Sai dai tun ba a je ko ina ba ana ta samun musayar kalamai tsakanin kamfanin NNPCL da Dangote kan batun. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda farshin man fetur ke ci gaba da karuwa duk da zuwan matatar Dangote…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 16, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
1
“Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin”
14:11
14:11
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
14:11
Send us a text Rahotanni sun ce al’ummomin wasu yankuna a wasu jihohin Najeriya suna zaman ɗar-ɗar bayan da ruwa ya fara mamaye gonaki da gidajensu. Tun bayan mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, hukumomi a Najeriya suke kara ankarar da al'ummomin wasu jihohin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda za a dau…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 13, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Yadda Mazauna Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya
25:08
25:08
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
25:08
Send us a text Bayan mummunar ambaliyar ruwar da ta mamaye kusan kashi 70 cikin 100 na Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, masana na bayyana fargaba game da yiwuwar barkewar cututtuka da kuma ta'azzarar manyan larurori ga masu dauke da su. Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan yadda al'ummar birnin na Maiduguri za su kare kansu kuma su tsira d…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 12, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading
1
Shin Dole Ne Sai An Dauki Tsauraran Matakan Saita Najeriya?
24:07
24:07
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
24:07
Send us a text Duk da kokawa da Yan Najeriya ke ci gaba da yi kan irin manufofin gwamnati da suka ce suna Kara jefa su cikin kangin rayuwa. Amma, a ko da yaushe Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu Yana kara nanata cewa, tilas ne a dauki tsauraran Matakai na saita tattalin arzikin kasar, idan har ana bukatar Jin dadi a nan gaba. Shirin Najeriya a Yau za…
…
continue reading
1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Satumba 11, 2024
29:59
29:59
Spill senere
Spill senere
Lister
Lik
Likt
29:59
Yau da GobeAv VOA
…
continue reading