Weekly wrap of events of the week peppered with context, commentary and opinion by a superstar panel. Click here to support Newslaundry: http://bit.ly/paytokeepnewsfree Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.
…
continue reading
Innhold levert av HausaRadio.net. Alt podcastinnhold, inkludert episoder, grafikk og podcastbeskrivelser, lastes opp og leveres direkte av HausaRadio.net eller deres podcastplattformpartner. Hvis du tror at noen bruker det opphavsrettsbeskyttede verket ditt uten din tillatelse, kan du følge prosessen skissert her https://no.player.fm/legal.
Player FM - Podcast-app
Gå frakoblet med Player FM -appen!
Gå frakoblet med Player FM -appen!
Pars Hausa Sunday, Feb 10th 2019
MP3•Episoder hjem
Manage episode 227055326 series 1580412
Innhold levert av HausaRadio.net. Alt podcastinnhold, inkludert episoder, grafikk og podcastbeskrivelser, lastes opp og leveres direkte av HausaRadio.net eller deres podcastplattformpartner. Hvis du tror at noen bruker det opphavsrettsbeskyttede verket ditt uten din tillatelse, kan du følge prosessen skissert her https://no.player.fm/legal.
Pars Hausa Sunday, Feb 10th 2019 [8][9]
- Hosts: Aminu Abdu
- Niger: The Minister of State for the Interior Mohamed Bazoum ya jagoranci wata tawaga da ta haɗa da 'yan majalisu da manyan jami'an ƙasar zuwa garin Adze* na cikin gwadomar Abalak da ke jihar Tahoua domin tattaunawa da al'ummar yankin kan abinda ya shafi harkokin tsaro da zaman lafiya na yankin.
- Nigeria: Rahotanni sun tabbatar da cewa wata gobara ta rutsa da wasu 'yan gudun hijira a sansanin Munguno, Borno. Za'a ji ra'ayin masana dangane da wannan lamari.
- Nigerians living in Cote D'voire: 'Yan Nijar da ke rayuwa a ƙasar Cote D'voire sun koka kan yadda suke samun matsala da katin ɗan ƙasa. Ganin cewa muhukuntan na Niger sun ƙi sabunta katin da ta yi daidai da zamani. Lamarin da ya sanya suke fuskantar matsala na gudanar da mu'amalarsu a ƙasar ta Cote D'voire.
- Morocco: Hukumomi a ƙasar Morocco sun sanar da janyewar ƙasar daga cikin gurundunar ƙawancen Saudiya a ƙasar Yemen tare da kiran jakadan ƙasar daga birnin Riyadh. Ko me hakan ya ke nufi, za mu ji ra'ayin masana.
- Shirin Ko Kun San da Tahir Amir Rajiyola*.
- Shiri na musamman (Special Report) dangane da zagayowar ranar nasarar juyin-juya halin Musulunci na Iran.
- Shiri na Matambayi Baya Ɓata da Muhammad Auwwal Bauchi.
36 episoder

Alla avsnitt
×Velkommen til Player FM!
Player FM scanner netter for høykvalitets podcaster som du kan nyte nå. Det er den beste podcastappen og fungerer på Android, iPhone og internett. Registrer deg for å synkronisere abonnement på flere enheter.