Yadda Birnin Abuja Ya Zama Yanki Mai Hatsari Ta Fuskar Tsaro
Manage episode 461427564 series 3311743
Rashin tsaro na ci gaba da addabar ’yan Najeriya a matakai daban-daban, a sassan kasar nan daban-daban.
Yayin da a wasu yankuna ake fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda da masu tayar da kayar baya, a Abuja ana fama ne da masu kwacen motoci, da ’yan damfara, da sauran su.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan wuraren da suka zama ihun-ka-banza a birnin na Abuja da yadda za a kauce wa fadawa tarkon bata-gari
729 episoder