Ta Ina Mamallaka Manhajojin Hada-hadar Kudi Ta Intatent Ke Samun Kudin Su?
Manage episode 359003819 series 3311743
Kasantuwar da dama cikin ’yan Najeriya masu hada-hadar kudi ta intanet sun fara gamsuwa da sabbin manhajojin hada-hadar kudi ta intanet.
Shin ta ina masu wadannan manhajojin hada-hadar kudi ta intanet ke samun nasu kudin?
Lura da cewa wadannan manhajojin ba dukansu ke caji ba idan an tura ko an turo kudi, shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.
566 episoder